{"unit":"http://translate.gtaf.org/api/units/156307/?format=json","component":"http://translate.gtaf.org/api/components/sadiq/strings/?format=json","translation":"http://translate.gtaf.org/api/translations/sadiq/strings/ha/?format=json","user":"http://translate.gtaf.org/api/users/Ashirumar242/?format=json","author":"http://translate.gtaf.org/api/users/Ashirumar242/?format=json","timestamp":"2026-04-01T18:11:29.926943Z","action":5,"target":"Manzon Allah (ﷺ) ya ce, \"Azumi shingen ne (ko kariya ko mafaka). Don haka, wanda yake azumi ya kamata ya guji jima'i da matarsa kuma kada ya yi wauta da jahilci, kuma idan wani ya yi fada da shi ko ya zalunce shi, ya fada masa sau biyu, 'Ina azumi.' Wurin dake fitar daga bakin mai azumi yafi kamshin muski dadi a wajen Allah. (Allah yana cewa game da mai azumi), 'Ya bar abincinsa, abin sha da sha'awarsa don Allah. Azumi na gare Ni. Saboda haka zan saka masa lada (na mai azumi) kuma ladan ayyukan alheri yana ninka goma sau.'","id":226442,"action_name":"Translation added","url":"http://translate.gtaf.org/api/changes/226442/?format=json"}