Change Instance
Changes API.
See the Weblate's Web API documentation for detailed description of the API.
GET /api/changes/226950/?format=api
{ "unit": "http://translate.gtaf.org/api/units/156358/?format=api", "component": "http://translate.gtaf.org/api/components/sadiq/strings/?format=api", "translation": "http://translate.gtaf.org/api/translations/sadiq/strings/ha/?format=api", "user": "http://translate.gtaf.org/api/users/Ashirumar242/?format=api", "author": "http://translate.gtaf.org/api/users/Ashirumar242/?format=api", "timestamp": "2026-04-03T03:01:00.304049Z", "action": 2, "target": "Manzon Allah (ﷺ) yana zuwa Musalla a ranakun Idi na Sallah ta Fitr da Idi na Adha; abu na farko da ake farawa da shi shi ne sallah sannan bayan haka zai tsaya a gaban mutane kuma mutane za su zauna a layukansu. Sannan zai yi wa su huduba, ya ba su shawara kuma ya yi musu umarni, (wato Khutba). Bayan haka, idan ya so ya aika sojoji a wata yakin, zai yi haka; ko idan ya so ya bayar da wani umarni, zai yi haka, sannan ya tafi. Mutane sun bi wannan al'ada har sai na fita tare da Marwan, Gwamnan Madina, don sallar Idi na Adhu ko Idi na Fitr. Lokacin da muka isa Musalla, akwai minbar da Kathir bin As-Salt ya yi. Marwan ya so ya tashi a kan wannan minbar kafin salla. Na riƙe kayan rigarsa amma ya ja su ya tashi kan minbar ya yi huduba kafin salla. Na ce masa, \"Da Allah, ka canza (al'adar Manzon Allah).\" Ya amsa, \"Ya Abu Sa`id! Wancan da ka sani ya tafi.\" Na ce, \"na ranse da Allah! Abin da na sani yafi wanda ban sani ba Marwan ya ce, 'Mutane ba sa zama don su saurari Khutbar mu bayan sallah, don haka na yi Khutba kafin sallah.'", "id": 226950, "action_name": "Translation changed", "url": "http://translate.gtaf.org/api/changes/226950/?format=api" }